Littafi Mai Tsarki

Fit 20:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka rusuna musu, kada kuwa ka bauta musu, gama ni Ubangiji Allahnka, mai kishi ne. Nakan hukunta 'ya'ya har tsara ta uku da ta huɗu na waɗanda suke ƙina.

Fit 20

Fit 20:1-12