Littafi Mai Tsarki

Fit 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ta zo, sai Gimbiya ta ce mata, “Dauki wannan jariri, ki yi mini renonsa, zan biya ki ladanki.” Matar kuwa ta ɗauki jaririn ta yi renonsa.

Fit 2

Fit 2:3-16