Littafi Mai Tsarki

Fit 2:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya yarda ya zauna tare da Reyuwel. Sai ya aurar wa Musa da 'yarsa Ziffora.

Fit 2

Fit 2:17-25