Littafi Mai Tsarki

Fit 19:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A safiyar rana ta uku aka yi tsawa, da walƙiyoyi, da girgije mai duhu a bisa dutsen, aka tsananta busar ƙaho, sai dukan jama'ar da suke cikin zango suka yi rawar jiki.

Fit 19

Fit 19:7-19