Littafi Mai Tsarki

Fit 19:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Musa ya gangaro daga dutsen zuwa wurin mutane, ya tsarkake su. Su kuwa suka wanke tufafinsu.

Fit 19

Fit 19:9-18