Littafi Mai Tsarki

Fit 18:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya faɗa wa surukinsa dukan abin da Ubangiji ya yi da Fir'auna da Masarawa saboda Isra'ilawa, ya kuma faɗa masa dukan wahalar da suka sha a kan hanya, da yadda Ubangiji ya cece su.

Fit 18

Fit 18:6-17