Littafi Mai Tsarki

Fit 18:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu sai ka saurari maganata, zan ba ka shawara, Allah kuwa ya kasance tare da kai. Za ka wakilci jama'a a gaban Allah, ka kai matsalolinsu gare shi.

Fit 18

Fit 18:13-27