Littafi Mai Tsarki

Fit 18:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa'ad da suke da wata matsala sukan zo wurina, ni kuwa nakan daidaita tsakanin mutum da maƙwabcinsa, nakan kuma koya musu dokokin Allah da umarnansa.”

Fit 18

Fit 18:11-17