Littafi Mai Tsarki

Fit 18:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da surukin Musa ya ga yadda Musa yake fama da jama'a, sai ya ce, “Mene ne wannan da kake yi wa jama'a? Don me kake zaune kai kaɗai, mutane kuwa na tsattsaye kewaye da kai, tun daga safe har zuwa maraice?”

Fit 18

Fit 18:5-21