Littafi Mai Tsarki

Fit 18:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yetro, surukin Musa kuwa, ya miƙa hadaya ta ƙonawa da sadaka ga Allah. Sai Haruna ya zo tare da dattawan Isra'ila duka don su ci abinci tare da surukin Musa a gaban Allah.

Fit 18

Fit 18:4-20