Littafi Mai Tsarki

Fit 18:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yetro, firist na Madayana, surukin Musa, ya ji dukan abin da Allah ya yi wa jama'arsa, wato Musa da Isra'ilawa, yadda Ubangiji ya fito da su daga Masar.

Fit 18

Fit 18:1-6