Littafi Mai Tsarki

Fit 17:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce wa Musa, “Ɗauki waɗansu dattawa daga cikin jama'ar Isra'ila, ka wuce a gaban jama'ar. Ka kuma ɗauki sandanka wanda ka bugi Nilu da shi, ka tafi.

Fit 17

Fit 17:2-11