Littafi Mai Tsarki

Fit 17:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma jama'a suna fama da ƙishirwa, suka yi wa Musa gunaguni. Suka ce, “Don me ka fito da mu daga Masar? Ashe, domin ka kashe mu ne, da mu, da 'ya'yanmu, da dabbobinmu da ƙishi?”

Fit 17

Fit 17:1-7