Littafi Mai Tsarki

Fit 17:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da hannuwan Musa suka gaji, Haruna da Hur suka ɗauki dutse suka ajiye wa Musa, ya zauna a kai, su kuwa suka tsaya a gefen damansa da hagunsa suna tallabe da hannunsa sama, suka tallabe su har faɗuwar rana.

Fit 17

Fit 17:5-16