Littafi Mai Tsarki

Fit 17:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa kuwa ya yi yadda Musa ya faɗa masa, ya fita ya yi yaƙi da Amalekawa. Musa, da Haruna, da Hur kuma suka hau kan dutsen.

Fit 17

Fit 17:8-13