Littafi Mai Tsarki

Fit 16:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya ce wa Haruna, “Faɗa wa taron jama'ar Isra'ila, su matso nan a gaban Ubangiji, gama ya ji gunaguninsu.”

Fit 16

Fit 16:8-11