Littafi Mai Tsarki

Fit 16:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Da ma mun mutu ta ikon Ubangiji a ƙasar Masar lokacin da muka zauna kusa da tukwanen nama, muka ci abinci muka ƙoshi. Ga shi, kun fito da mu zuwa cikin jeji don ku kashe dukan wannan taro da yunwa.”

Fit 16

Fit 16:1-11