Littafi Mai Tsarki

Fit 16:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma waɗansu ba su kasa kunne ga Musa ba, suka bar saura, har ta kwana, kashegari kuwa ta yi tsutsotsi, ta ruɓe, sai Musa ya yi fushi da su.

Fit 16

Fit 16:14-29