Littafi Mai Tsarki

Fit 16:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin da Ubangiji ya umarta ke nan, kowannenku ya tattara wadda ta ishe shi ci, kowa ya sami mudu daidai bisa ga yawan mutanen da yake cikin kowace alfarwa.”

Fit 16

Fit 16:7-24