Littafi Mai Tsarki

Fit 16:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Na ji gunagunin Isra'ilawa, amma ka faɗa musu cewa, ‘A tsakanin faɗuwar rana da almuru, za ku ci nama, da safe za ku kuma ƙoshi da abinci. Sa'an nan za ku sani, ni Ubangiji Allahnku ne.”’

Fit 16

Fit 16:11-13