Littafi Mai Tsarki

Fit 16:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Taron jama'ar Isra'ila suka tashi daga Elim suka shiga jejin Sin wanda yake tsakanin Elim da Sina'i, a rana ta goma sha biyar ga watan biyu bayan fitowarsu daga ƙasar Masar.

Fit 16

Fit 16:1-8