Littafi Mai Tsarki

Fit 15:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya bi da Isra'ilawa daga Bahar Maliya, suka shiga jejin Sur. Suka yi tafiya kwana uku cikin jejin, ba su sami ruwa ba.

Fit 15

Fit 15:13-25