Littafi Mai Tsarki

Fit 15:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka kawo su, ka dasa su a kan dutsen nan naka,Wurin, ya Ubangiji, da ka maishe shi tsattsarkan mazauninka,Tsattsarkan wurinka, ya Ubangiji, wanda ka kafa da ikonka.

Fit 15

Fit 15:14-19