Littafi Mai Tsarki

Fit 15:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da tabbatacciyar ƙaunarka, ka bi da jama'arka da ka fansa,Ka bi da su da ƙarfinka zuwa tsattsarkan mazauninka.

Fit 15

Fit 15:8-15