Littafi Mai Tsarki

Fit 15:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa da jama'ar Isra'ila suka raira wannan waƙa ga Ubangiji suka ce,“Zan raira waƙa ga Ubangiji, gama ya ci gawurtacciyar nasara,Dawakai da mahayansu ya jefar cikin bahar.

Fit 15

Fit 15:1-4