Littafi Mai Tsarki

Fit 14:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da aka faɗa wa Sarkin Masar jama'a sun gudu, sai shi da fādawansa suka sāke tunaninsu game da jama'ar, suka ce, “Me muka yi ke nan, da muka bar Isra'ilawa su fita daga cikin bautarmu?”

Fit 14

Fit 14:1-14