Littafi Mai Tsarki

Fit 14:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa suka ga gawurtaccen aikin da Ubangiji ya yi gāba da Masarawa. Isra'ilawa kuwa suka ji tsoron Ubangiji, suka gaskata Ubangiji da bawansa Musa.

Fit 14

Fit 14:23-31