Littafi Mai Tsarki

Fit 14:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Faɗa wa Isra'ilawa su juya su yi zango a gaban Fi-hahirot tsakanin Migdol da bahar, a gaban Ba'alzefon. Sai ku yi zango gab da bahar.

Fit 14

Fit 14:1-6