Littafi Mai Tsarki

Fit 14:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗaga sandanka, ka miƙa hannunka a bisa bahar, ka raba shi, domin Isra'ilawa su taka busasshiyar ƙasa cikin bahar, su haye.

Fit 14

Fit 14:10-22