Littafi Mai Tsarki

Fit 14:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya ce wa jama'a, “Kada ku tsorata, ku tsaya cik, ku ga ceton Ubangiji, wanda zai yi muku yau, gama Masarawan nan da kuke gani yau, ba za ku ƙara ganinsu ba faufau.

Fit 14

Fit 14:6-21