Littafi Mai Tsarki

Fit 14:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Fir'auna ya matso, Isra'ilawa kuwa suka ɗaga idanunsu suka ga Masarawa tafe, sun tasar musu, sai suka firgita ƙwarai, suka yi kuka ga Ubangiji.

Fit 14

Fit 14:8-14