Littafi Mai Tsarki

Fit 13:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana kowa zai sanar wa ɗansa cewa abubuwan nan da muke yi, muna yi ne don tunawa da abin da Ubangiji ya yi mana sa'ad da ya fitar da mu daga Masar.

Fit 13

Fit 13:5-15