Littafi Mai Tsarki

Fit 13:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya ce wa jama'a, “Ku kiyaye wannan rana da kuka fito daga Masar, daga gidan bauta, gama da hannu mai ƙarfi Ubangiji ya fitar da ku daga wurin. Daɗai, ba za ku ci abinci mai yisti ba.

Fit 13

Fit 13:1-9