Littafi Mai Tsarki

Fit 13:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya kuma ɗauki ƙasusuwan Yusufu, gama Yusufu ya riga ya rantsar da Isra'ilawa su kwashe ƙasusuwansa daga Masar sa'ad da Allah ya ziyarce su.

Fit 13

Fit 13:11-22