Littafi Mai Tsarki

Fit 13:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Fir'auna ya bar jama'a su tafi, Allah bai bi da su ta hanyar ƙasar Filistiyawa ba, ko da yake wannan hanya ta fi kusa, gama Allah ya ce, “Don kada jama'a su sāke tunaninsu sa'ad da suka ga yaƙi, su koma Masar.”

Fit 13

Fit 13:16-22