Littafi Mai Tsarki

Fit 12:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa kuwa suka yi yadda Musa ya faɗa musu, suka roƙi Masarawa kayan adonsu na azurfa da na zinariya, da kuma tufafi.

Fit 12

Fit 12:25-41