Littafi Mai Tsarki

Fit 12:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masarawa suka iza mutanen su gaggauta, su fita ƙasar, gama suka ce, “Ƙarewa za mu yi idan ba ku tafi ba.”

Fit 12

Fit 12:30-39