Littafi Mai Tsarki

Fit 12:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Fir'auna ya sa aka kirawo masa Musa da Haruna da daren, ya ce musu, “Tashi, ku da jama'arku, ku fita daga cikin jama'ata. Tafi, ku bauta wa Ubangiji kamar yadda kuka ce.

Fit 12

Fit 12:29-35