Littafi Mai Tsarki

Fit 12:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku ce, ‘Hadaya ce ta Idin Ƙetarewa ga Ubangiji, domin ya tsallake gidajen Isra'ilawa a Masar, lokacin da ya kashe Masarawa, amma bai taɓa gidajenmu ba.”’ Sai jama'ar suka durƙusa suka yi sujada.

Fit 12

Fit 12:24-31