Littafi Mai Tsarki

Fit 12:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kada a iske yisti a gidajenku har kwana bakwai, gama idan wani ya ci abin da aka sa wa yisti za a fitar da shi daga cikin taron jama'ar Isra'ila, ko shi baƙo ne ko kuwa haifaffen ƙasar.

Fit 12

Fit 12:13-25