Littafi Mai Tsarki

Fit 12:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku kiyaye idin abinci marar yisti, gama a wannan rana na fitar da rundunarku daga ƙasar Masar. Ku kiyaye wannan rana dukan zamananku. Wannan farilla ce ta har abada.

Fit 12

Fit 12:16-26