Littafi Mai Tsarki

Fit 12:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga yadda za ku ci shi, da ɗamara a gindinku, da takalma a ƙafafunku, da sanda a hannunku, da gaggawa kuma za ku ci shi. Idin Ƙetarewa ne ga Ubangiji.

Fit 12

Fit 12:7-15