Littafi Mai Tsarki

Fit 11:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Musa, “Fir'auna ba zai kasa kunne gare ka ba, sai na ƙara aikata waɗansu mu'ujizai cikin ƙasar Masar.”

Fit 11

Fit 11:1-10