Littafi Mai Tsarki

Fit 11:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowane ɗan farin da yake ƙasar Masar zai rasu, daga ɗan farin Fir'auna wanda zai hau gadon sarautarsa, har zuwa ɗan farin kuyanga wadda take niƙa, da dukan ɗan farin shanu.

Fit 11

Fit 11:1-10