Littafi Mai Tsarki

Fit 11:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Musa, “Har yanzu dai zan ƙara bugun Fir'auna da Masarawa sau ɗayan nan kawai da annoba. Bayan wannan zai sake ku. Sa'ad da ya bar ku ku tafi, zai iza ƙyeyarku.

Fit 11

Fit 11:1-9