Littafi Mai Tsarki

Fit 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma 'ya'yan Isra'ila suka hayayyafa, suka ƙaru ƙwarai, suka riɓaɓɓanya, suka ƙasaita ƙwarai da gaske, har suka cika ƙasar.

Fit 1

Fit 1:1-17