Littafi Mai Tsarki

Fit 1:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Fir'auna kuwa ya umarci dukan mutanensa ya ce, “Duk jaririn da aka haifa wa Ibraniyawa, sai ku jefa shi cikin Kogin Nilu, amma idan jaririya ce, ku bar ta da rai.”

Fit 1

Fit 1:18-22