Littafi Mai Tsarki

Fit 1:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka baƙanta musu rai da aiki mai tsanani na kwaɓa, da yin tubali, da kowane irin aiki a saura. A cikin ayyukansu duka suka tsananta musu.

Fit 1

Fit 1:13-22