Littafi Mai Tsarki

Fit 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ko da yake Masarawa sun ƙara tsananta musu, duk da haka sai suka ƙara ƙaruwa, suna ta yaɗuwa. Masarawa kuwa suka tsorata saboda Isra'ilawa.

Fit 1

Fit 1:9-22