Littafi Mai Tsarki

Far 50:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yusufu kuwa ya ce wa 'yan'uwansa, “Ina gab da mutuwa, amma lalle Allah zai ziyarce ku, zai kuwa haurar da ku daga wannan ƙasa zuwa ƙasar da ya rantse wa Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu.”

Far 50

Far 50:16-25